A wanna bidiyo cikin #Dakika60, Abdulbaki Jari ya yi bayani kan labarin kanzon kurege da yake yadawa wai Vitamin C na maganin #COVID-19